English
A A A A A

Aya ta Rana

1 Bitrus 3:8
A ƙarshe, dukanku ku zauna lafiya da juna; ku zama masu juyayi, kuna ƙaunar juna kamar ʼyanʼuwa, ku zama masu tausayi da kuma tawaliʼu.