English
A A A A A

Aya ta Rana

1 Yohanna 4:16
Ta haka muka sani, muke kuma dogara ga ƙaunar da Allah yake mana. Allah ƙauna ne. Duk wanda yake rayuwa cikin ƙauna yana rayuwa a cikin Allah ne, Allah kuma a cikinsa.