A A A A A

Aya ta Rana

Mattiyu 13:22
Wanda ya karɓi irin da ya fāɗi cikin ƙaya kuwa, shi ne mutumin da yakan ji maganar, sai dai damuwoyin rayuwan nan da jarabar arzikin duniya sukan shaƙe shi, yǎ sa maganar ta kāsa amfani.