English
A A A A A

Aya ta Rana

Yaƙub 3:13
Wane ne mai hikima da fahimta a cikinku? Bari yǎ nuna ta ta wurin rayuwarsa mai kyau, ta wurin ayyukan da aka yi cikin tawaliʼun da suke fitowa daga hikima.