English
A A A A A

Aya ta Rana

Yohanna 5:30
Ni kaɗai dai ba na iya yin kome, ina shariʼa ne bisa ga abin da na ji. Shariʼata kuwa mai adalci ce. Gama ba na neman gamsar da kaina, sai dai in gamshi shi wanda ya aiko ni.