English
A A A A A

Aya ta Rana

Afisawa 4:29
Kada wata ƙazamar magana ta fita daga bakunanku, sai dai abin da yake da amfani don gina waɗansu bisa ga bukatunsu. Ta haka maganarku za ta zama da amfani ga masu jinta.