English
A A A A A

Aya ta Rana

Mattiyu 9:13
Amma ku je ku koyi abin da wannan yake nufi: ‘Jinƙai nake bukata, ba hadaya ba.’ Gama ban zo domin in kira masu adalci ba, sai dai masu zunubi.”