English
A A A A A

Aya ta Rana

Romawa 8:32
Shi da bai hana Ɗansa ba, sai ma ya ba da shi saboda mu duka-ashe, ba zai kuma ba mu, tare da shi, dukan abubuwa cikin alherinsa ba?