English
A A A A A

Aya ta Rana

Galatiyawa 5:1
Saboda ʼyanci ne Kiristi ya ʼyantar da mu. Sai ku tsaya daram fa kada ku yarda ku sāke komawa ƙarƙashin nauyin bauta.