English
A A A A A

Aya ta Rana

Mattiyu 7:2
Gama da irin shariʼar da kuka yi wa waɗansu, da ita za a shariʼanta ku. Mudun da kuka yi awo da shi, da shi za a yi muku.