English
A A A A A

Aya ta Rana

Titus 2:3
Haka ma, ka koya wa tsofaffin mata su zama masu bangirma cikin rayuwarsu, ba masu ɓata suna ko masu jarabar shan giya ba, sai dai su zama masu koyar da abin da yake nagari.