English
A A A A A

Aya ta Rana

Ruʼuya ta Yohanna 7:17
Gama Ɗan Ragon da yake a tsakiyar kursiyin zai zama makiyayinsu; zai bi da su zuwa ga maɓulɓular ruwan rai. Allah kuwa zai share dukan hawaye daga idanunsu.”