A A A A A

Aya ta Rana

1 Timoti 6:9
Mutanen da suke son yin arziki sukan zarme daga jaraba, su fāɗa a cikin tarko, suna mugayen shaʼawace-shaʼawace iri iri na wauta da cutarwa, irin waɗanda suke dulmuyar da mutane, su kai ga lalacewa da hallaka.