English
A A A A A

Aya ta Rana

Romawa 6:5
In kuwa mun zama ɗaya tare da shi haka a cikin mutuwarsa, hakika mu ma za mu zama ɗaya tare da shi cikin tashinsa daga matattu.