English
A A A A A

Aya ta Rana

Ibraniyawa 3:13
Sai dai ku ƙarfafa juna kullum, muddin akwai lokacin da ana ce da shi Yau, don kada waninku yǎ zama mai taurin zuciya ta wurin ruɗun zunubi.