A A A A A

Aya ta Rana

Mattiyu 5:28
Amma ina gaya muku, duk wanda ya dubi mace, saʼan nan ya yi shaʼawarta a zuci, ya riga ya yi zina ke nan da ita a zuciyarsa.