English
A A A A A

Aya ta Rana

1 Yohanna 4:10
Wannan ita ce ƙauna: ba mu ne muka ƙaunaci Allah ba, sai dai shi ne ya ƙaunace mu, ya kuma aiko Ɗansa yǎ zama hadaya ta kafara saboda zunubanmu.