English
A A A A A

Aya ta Rana

1 Yohanna 5:20
Mun kuma san cewa Ɗan Allah ya zo ya ba mu fahimta, domin mu san shi da yake na gaskiya. Muna kuma cikinsa shi wanda yake na gaskiya-cikin Ɗansa Yesu Kiristi. Shi ne Allah na gaskiya da kuma rai madawwami.