English
A A A A A

Aya ta Rana

Kolossiyawa 1:16
Ta wurinsa aka halicci dukan abu: abubuwan da suke cikin sama da abubuwan da suke a duniya, waɗanda ake gani, da waɗanda ba a gani, ko kursiyai ko ikoki ko masu mulki ko hukumomi; an halicci dukan abu ta wurinsa da kuma dominsa ne.