A A A A A

Aya ta Rana

1 Timoti 3:16
Ba shakka, asirin addini da girma yake: Ya bayyana cikin jiki, Ruhu ya nuna shi adali ne, malaʼiku suka gan shi, aka yi waʼazinsa cikin alʼummai, aka gaskata shi a duniya, aka ɗauke shi sama cikin ɗaukaka.