English
A A A A A

Aya ta Rana

Romawa 15:14
Ni kaina na tabbata, ʼyanʼuwana, cewa ku kanku kuna cike da kirki, cikakku cikin sani da kuma ƙwararru don yin wa juna gargaɗi.