English
A A A A A

Aya ta Rana

Romawa 12:9
Dole ƙauna ta zama ta gaskiya. Ku ƙi duk abin da yake mugu; ku manne wa abin da yake nagari.