English
A A A A A

Aya ta Rana

2 Korintiyawa 9:10
To, shi da yake ba mai shuka iri, yake kuma ba da abinci a ci, shi ne zai ba ku irin shukawa, yǎ riɓanya shi, yǎ kuma yawaita albarkar ayyukanku na alheri.