A A A A A

Aya ta Rana

Yohanna 15:5
“Ni ne kurangar inabin; ku ne kuma rassan. In mutum ya kasance a cikina ni kuma a cikinsa, zai ba da ʼyaʼya da yawa; in ba tare da ni ba, ba za ku iya yin kome ba.