A A A A A

Aya ta Rana

Ayyukan Manzanni 15:35
Amma Bulus da Barnabas kuwa suka dakata a Antiyok, inda su da waɗansu da yawa suka yi koyarwa suka kuma yi waʼazin maganar Ubangiji.