A A A A A

Aya ta Rana

Romawa 15:4
Gama duk abin da aka rubuta a dā an rubuta ne domin yǎ koya mana, don ta wurin jimrewa da kuma ƙarfafawar Nassosi mu kasance da bege.