English
A A A A A

Aya ta Rana

1 Timoti 2:1
Da farko dai, ina gargaɗe ku cewa a yi roƙe-roƙe, ana adduʼoʼi, ana yin adduʼa a madadin waɗansu da kuma a yi godiya saboda kowane mutum—