English
A A A A A

Aya ta Rana

1 Yohanna 1:3
Muna yin muku shelar abin da muka gani muka kuma ji ne, domin ku ma ku yi zumunci tare da mu. Zumuncinmu kuwa yana tare da Uba da kuma Ɗansa, Yesu Kiristi.