English
A A A A A

Aya ta Rana

Ayyukan Manzanni 1:8
Amma ku za ku karɓi iko saʼad da Ruhu Mai Tsarki ya sauka a kanku; za ku kuma zama shaiduna cikin Urushalima, da kuma cikin dukan Yahudiya da Samariya, zuwa kuma iyakar duniya.”