English
A A A A A

Aya ta Rana

1 Bitrus 1:13
Saboda haka, ku shirya kanku don aiki; ku zama masu kamunkai; ku kafa begenku duka a kan alherin da za a ba ku saʼad da aka bayyana Yesu Kiristi.