English
A A A A A

Aya ta Rana

1 Yohanna 4:18
Babu tsoro cikin ƙauna. Cikakkiyar ƙauna dai takan kawar da tsoro, domin hukunci ne yake kawo tsoro. Mai jin tsoro ba cikakke ba ne cikin ƙauna.