A A A A A

Aya ta Rana

1 Yohanna 4:20
Duk wanda ya ce: “Ina ƙaunar Allah,” amma yana ƙin ɗanʼuwansa, maƙaryaci ne. Gama duk wanda ba ya ƙaunar ɗanʼuwansa da ya gani, ba zai iya ƙaunar Allah wanda bai gani ba.