English
A A A A A

Aya ta Rana

Yohanna 13:34
“Sabon umarni nake ba ku: Ku ƙaunaci juna. Kamar yadda na ƙaunace ku, ku ma ku ƙaunaci juna.