A A A A A

Aya ta Rana

Romawa 12:10
A game da ƙaunar ʼyanʼuwa kuwa, ku ƙaunaci juna gaya. A wajen ba da girma, kowa yǎ yi ƙoƙari wajen girmama wani fiye da kansa.