English
A A A A A

Aya ta Rana

Kolossiyawa 1:28
Saboda haka koʼina muka tafi, muna shela, muna gargaɗi, muna kuma koyar da kowa da dukan hikima, don mu miƙa kowa cikakke a cikin Kiristi.