A A A A A


Bincika

1 Yohanna 5:10
Duk wanda ya gaskata da Ɗan Allah yana da shaidan nan a zuciyarsa. Duk wanda bai gaskata da Allah ba kuwa ya mai da shi maƙaryaci, domin bai gaskata shaidar da Allah ya bayar game da Ɗansa ba.


Hausa Bible 2013
Hausa New Testament (Nigeria) ©2009, 2013 Biblica, Inc