A A A A A

Markus 10:12-14
12. In kuma ta saki mijinta ta auri wani, zina take yi.”
13. Mutane suka kawo ƙananan yara wurin Yesu don yǎ taɓa su, amma almajiran suka kwaɓe su.
14. Da Yesu ya ga haka, sai ya yi fushi, ya ce musu, “Ku bar yara ƙanana su zo wurina, kada ku hana su, gama mulkin Allah na irin waɗannan ne.